Matthew 10:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da aka tsananta muku a wannan wuri, ku gudu zuwa wancan. Gaskiya nake gaya muku, kafin ku gama zazzaga dukan biranen Israโila, ฦan Mutum zai zo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุณููู ฺูููููุชู ู
ููู ุงูููููู ุบูุฑูุ ููุบูุฏู ุฐูููุง ุบูุฑู ููุบูุจูุ ุบูู
ูุง ุญฺูงฺููงู ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ููุงฺขููู ููุบูู
ู ุฐูุงุบููู ุฏููููู ุบูุฑูุถููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุฏูุงููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In sun tsananta muku a wannan gari, ku gudu zuwa na gaba. Gaskiya, ina gaya muku, kafin ku gama zazzaga dukan garuruwan Isra'ila, ฦan Mutum zai zo.