Matthew 10:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya isa wa ษalibi yฤ zama kamar malaminsa, haka ma bawa kamar maigidansa. In har an kira wanda yake kan gida Beโelzebub, me za su ce game da mutanen gidansa?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงููุณู ุงููููู
ูุฌูุฑู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ู
ูููู
ูููุณูุ ุจูุงูู ููู
ู ููู
ูุฑู ู
ูููุบูุฏูููุณูุ ุนูุฏููู ุณูููุซูููฐ ุฏู ู
ูููุบูุฏููู ุจูุนูููุธูุจูููุ ู
ูููฐ ุฐูุงุณูุซูููฐ ุบูู
ูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya isa wa almajiri ya zama kamar malaminsa, bawa kuma kamar ubangijinsa. In har sun kira maigida Ba'alzabul, to, mutanen gidansa kuma fa?โ