Matthew 10:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan sha biyun ne Yesu ya aika da umarni cewa, “Kada ku je cikin Al’ummai, ko kuwa ku shiga wani garin Samariyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَعَيْكِ شَا بِيُنَّنْ يَثٜىٰ مُسُ «كَدَ كُجٜىٰ وُرِنْ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ، كُمَ كَدَ كُشِغَ وَنِ غَرِنْ سَمَرِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su sha biyun nan ne Yesu ya aika, ya yi musu umarni, ya ce, “Kada ku shiga ƙasar al'ummai, ko kuma kowane garin Samariyawa.