Matthew 11:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne wanda aka rubuta game da shi cewa, โ€œโ€†โ€˜Zan aiki ษ—an saฦ™ona yฤƒ sha gabanka, wanda zai shirya hanyarka a gabanka.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซ โ€นุบูŽุงุดูุŒ ู†ูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูŽู†ู’ุฐููˆุงู†ูŽ ูŠูŽุฑูุบูŽุงูƒูŽ ุบูŽุจูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุดูุฑู’ูŠูŽ ู…ูŽูƒูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูƒูŽุฐููˆุงู’ุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne wanda labarinsa yake rubuce cewa, โ€˜Ga shi, na aiko manzona ya riga ka gaba, Wanda zai shirya maka hanya gabanninka.โ€™