Matthew 11:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKaitonki, Korazin! Kaitonki, Betsaida! Da a ce ayyukan banmamakin da aka yi a cikinki ne aka yi a Taya da Sidon, da tuni sun tuba sanye da rigar makoki da toka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุชููุงููููุ ูููุงูุฑูุณููู! ููููุชููุงููููุ ุจูููฐฺูููุฏู! ุบูู
ูุง ุฏูุง ุนูุซูููฐ ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ุนููููู ุนูุซูููููููููููฐ ุนููููู ุงูู ุชููู ุฏู ุณูุฏููุงููุ ุฏูุง ุณููู ุชููุจู ุชููู ุชูููุ ุณููู ุณูุง ฺูู
ูู ุฏู ุชููุงููู ุงููุฌูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKaitonki, Korasinu! Kaitonki, Betsaida! Da mu'ujizan da aka yi a cikinku, su aka yi a Taya da Sidon, da tuni sun tuba, suna sanye da tsumma, suna hurwa da toka.