Matthew 11:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ina gaya muku, za a fi jin tausayin Taya da Sidon a ranar shari’a, fiye da ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِنَغَيَ مُكُ، أَ رَانَرْ شَرِيعَ ذَاعَ ڢِے جِنْ تَوْسَيِنْ مُتَنٜىٰنْ تَيَ دَ سِدُوانْ ڢِيٜىٰ دَكُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ina gaya muku, a Ranar Shari'a, za a fi haƙurce wa Taya da Sidon a kanku.