Matthew 11:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ke kuma Kafarnahum, za a ษaga ki sama ne? Aโa, za ki gangara zuwa zurfafa ne. Da a ce ayyukan banmamakin da aka yi a cikinki ne a aka yi a Sodom, da tana nan har yฤ zuwa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐ ููู
ู ฺููขูุฑูููููู
ูุ ูููู ฺูู
ูููู ุทูููููููุงูู ุฐูุงุนููู ุฐูููุง ุณูู
ู ููููฐุ ุนู ุงููููุง! ฺงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏูููููฐ ุฐูุงุนููู ุญูุฑู ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ุนููููู ุนูุซููููููู ุฏู ุณููููููฐ ุนููููู ุงูู ุณููุงูุฏููุงู
ู ุฏู ุชุงููููุงูู ููุฑูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ke kuma Kafarnahum, ษaukaka ki sama za a yi? A'a, ฦasฦantar da ke za a yi, har Hades. Da mu'ujizan da aka yi a cikinki, su aka yi a Saduma, da ta wanzu har ya zuwa yau.