Matthew 12:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zai yi faɗa ko yă ɗaga murya ba, ba kuwa wanda zai ji muryarsa a kan tituna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَيْ يِ غَرْدَمَ، كُواْ يَيِ مَغَنَ دَ ڧَرْڢِبَ، بَذَاعَجِ مُرْيَرْسَ عَتِيتِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zai yi husuma ko magana sama sama ba, Ba kuma wanda zai ji muryarsa tasa a titi.