Matthew 12:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu kuwa ya san tunaninsu sai ya ce musu, โDuk mulkin da yake gฤba da kansa zai lalace, kuma duk birni ko gidan da yake rabe gฤba da kansa ba zai ษore ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููููฐ ุนููุณูููฐ ููุณููู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐ ุชูููุงูู ุณูููููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููู ู
ูููููููุฏู ููุฑูุจู ููุดู ุจููู ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฌููููุ ู
ููููู ุจูุฐููู ฺูููุจูุ ููู
ู ุบูุฑู ูููุงู ุบูุฏููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ุฑูุจู ููุดู ุจููู ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฌููููุ ุจูุฐููู ฺูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake Yesu ya san tunaninsu, sai ya ce musu, โDuk mulkin da ya rabu a kan gฤba, zai lalace. Ba kuma gari ko gidan da ya rabu a kan gฤba, yฤ ษore.