Matthew 12:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa ta wurin Beโelzebub nake fitar da aljanu, to, ta wa mutanenku suke fitar da su? Saboda haka, su ne za su zama alฦalanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ุฏู ุฅูููููุงูู ุจูุนูููุธูุจููู ููููููฐ ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููููุฌูููุ ุชููุงู ุงููููู
ูุฌูุฑููููู ฺขูุงุ ุฏู ุฅูููููุงูู ูู ุณูููููฐ ฺขูุชูุฑู ุฏูุณููุ ุงููููู
ูุฌูุฑููููู ููููฐ ุฐูุงุณููู ู
ููู ุดูุฑููุนู ุนููููู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa da ikon Ba'alzabul nake fitar da aljannu, to, 'ya'yanku fa, da ikon wa suke fitarwa? Saboda haka su ne za su zama alฦalanku.