Matthew 12:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Ninebe za su tashi a ranar shariโa tare da wannan zamani, su kuwa hukunta shi; don sun tuba saboda waโazin Yunana, yanzu kuwa ga wanda ya fi Yunana girma a nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ุดูุฑููุนู ู
ูุชูููููฐูู ููููููฐุจู ุฐูุงุณู ุชูุงุดู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุฒูุงู
ูุงูููููููุ ุณูููููู ููู
ูุชูููููฐูู ุฒูุงู
ูุงููููููู ุจูุณููู ุฏูููุฏูููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุณูู ุณููู ุชููุจู ุณูุจููุงูุฏู ููุนูุธููู ูููููุณูุ ุบูุงุดู ูููู ููููุฏู ฺููขู ูููููุณู ูููู ุงููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su kฤ da su, don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. Ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.