Matthew 12:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da mugun ruhu ya fita daga mutum, yakan bi wuraren da ba ruwa yana neman hutu, ba ya kuwa samu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ฺงูุธูุงู
ููู ุฑููุญู ฺููขูุชู ุฏูุบู ุฌููููู ู
ูุชูู
ูุ ูููููููู ุชููููฐููุงู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ุจู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ู ููุฑููู ูููุชูููุงุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจููู ุณูุงู
ูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBaฦin aljan in ya rabu da mutum, sai ya bi ta wurare marasa ruwa neman hutu, amma ba ya samu.