Matthew 13:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kansu ne aka cika annabcin Ishaya cewa, “ ‘Za ku yi ta ji amma ba za ku taɓa ganewa ba; za ku yi ta kallo amma ba za ku taɓa gani ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«لَلَّيْ أَنَّبْثِنْ عِشَايَ يَا ثِكَ عَكَنْسُ ثٜىٰوَ ‹ذَاكُيِ تَجِ كَمْ، عَمَّا بَذَاكُ غَانٜىٰبَ سَمْ، ذَاكُيِ تَدُوبَاوَ كُمَ، عَمَّا بَذَاكُ ڢَهِمْتَبَ سَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle a kansu ne aka cika annabcin Ishaya cewa, ‘Za ku ji kam, amma ba za ku fahimta ba faufau, Za ku kuma gani, amma ba za ku gane ba faufau,