Matthew 13:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama zuciyar mutanen nan ta taurare; da ฦyar suke ji da kunnuwansu, sun kuma rufe idanunsu. Da ba haka ba, mai yiwuwa su gani da idanunsu, su kuma ji da kunnuwansu, su gane a zuciyarsu, su kuwa juya, in kuma warkar da su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฐููุซูููุงุฑู ู
ูุชูููููฐููููู ุชููู ุชูููุฑูุ ูููููููููุณู ููู
ู ุจูุงุณูุฌูุ ุณููู ููู
ู ุฑฺูขูููฐ ุนูุฏููููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุบููู ุฏู ุนูุฏููููููุณูุ ููุฏู ููู
ู ุณูุฌู ุฏู ูููููููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุบูุงููููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุญูุฑู ุณูุฌูููููุงู ููุฑูููู ุงููููููุฑูููุฑู ุฏูุณููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don zuciyar jama'ar nan ta yi kanta, Sun toshe kunnuwansu, Sun kuma runtse idanunsu, Don kada su gani da idanunsu, Su kuma ji da kunnuwansu, Su kuma fahimta a zuciyarsu, Har su juyo gare ni in warkar da su.โ