Matthew 13:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma idanunku masu albarka ne domin suna gani, haka ma kunnuwanku domin suna ji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنُونْكُ مَاسُ أَلْبَرْكَ نٜىٰ غَمَا سُنَ غَنِ؞ كُنُّوَنْكُ مَا حَكَ غَمَا سُنَجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Albarka tā tabbata ga idanunku domin suna gani, da kuma kunnuwanku domin suna ji.