Matthew 13:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk saโ€™ad da wani ya ji saฦ™o game da mulkin bai kuwa fahimce shi ba, mugun nan yakan zo yฤƒ ฦ™wace abin da aka shuka a zuciyarsa. Wannan shi ne irin da ya fฤษ—i a kan hanya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุฌู ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุจูŽูŠู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุจูŽุŒ ุดูŽูŠู’ุทูŽู†ู’ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ุฐููˆุงู’ ูŠูŽฺจููˆุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุดููˆูƒูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูŽุงุทู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda duk ya ji Maganar Mulki bai kuma fahimce ta ba, sai Mugun ya zo ya zฤƒre abin da aka shuka a zuciyarsa. Wannan shi ne irin da ya faษ—a a hanya.