Matthew 13:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron mutane mai yawan gaske suka taru kewaye da shi har ya kai sai da ya shiga jirgin ruwa ya zauna, yayinda dukan mutane suka tsaya a gaci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููุงูุณููู ุณููู ุชูุงุฑู ููููฐููููููฐ ุฏูุดูุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ููุดูุบู ุฌูุถูุบู ุถููู ููุฐูููููุ ุชูุงุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ููู
ู ุณููู ฺููู ุนูุจูุงูููู ุชูููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taro masu yawan gaske suka haษu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi, ya zauna. Duk taron kuwa suka tsaya a bakin gaci.