Matthew 13:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya faɗa wa taron dukan waɗannan abubuwa cikin misalai; bai faɗa musu kome ba, sai tare da yin amfani da misalai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَغَيَوَ تَارُوانْ مُتَنٜىٰنْ دُكْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ دَ مِصَلَيْ؞ بَايَغَيَ مُسُ وَنِ أَبُ سَيْ تَرٜىٰدَ مِصَالِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya gaya wa taro duk waɗannan abubuwa da misalai. Ba ya faɗa musu kome sai da misali.