Matthew 13:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya bar taron ya shiga gida. Almajiransa kuwa suka zo wurinsa suka ce, โBayyana mana misalin ciyayin nan a gona.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุจูุฑู ุชูุงุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ููุดูุบู ุบูุฏูุงุ ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ููู
ู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุณู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุบููู ู
ููู ุงููุจูููุฏู ู
ูุตูุงููููููู ููุซููููู ุงููุบููุงููู ููููููฐ ฺููขูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya bar taron, ya shiga gida. Almajiransa kuma suka zo gare shi, suka ce, โKa fassara mana misalin nan na ciyawa a gonar.โ