Matthew 13:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦan Mutum zai aiki malaโikunsa, su kuwa cire daga mulkinsa kome da yake jawo zunubi da kuma duk masu aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุนููููููุงู ุฏู ู
ููุงููููููููุณูุ ุฐูุงุณู ุชูุงุฑู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุณูููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุฐููููุจู ุฏู ููู
ู ุฏููู ู
ูุงุณู ูููู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููุ ุณฺูขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ู
ูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦan Mutum zai aiko mala'ikunsa, za su tattaro duk masu sa mutane laifi, da kuma duk masu yin mugun aiki, su fitar da su daga Mulkinsa,