Matthew 13:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu suka fāɗi a wurare mai duwatsu, inda babu ƙasa sosai, nan da nan kuwa suka tsira, da yake ƙasar ba zurfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ كُمَ سُكَ ڢَاطِ أَوُرِے مَيْ دُوَڟُو عِنْدَ بَا ڧَسَا سُواْسَيْ؞ سُكَ ڟِرُواْ دَ سَوْرِ سَبُواْدَ ڧَسَرْ وُرِنْ بَا ظُرْڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu kuma suka faɗa a wuri mai duwatsu inda ba ƙasa da yawa. Nan da nan sai suka tsiro saboda rashin zurfin ƙasa.