Matthew 13:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya ce musu, โSaboda haka duk malamin dokokin da ya horu game da koyarwar mulkin sama, yana kama da maigida wanda yakan fitar daga ษakin ajiyarsa sababbin dukiya da kuma tsofaffi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏููู ู
ูููู
ูููุฏู ููุฐูู
ู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ู
ููููู ุณูู
ูุ ููู
ูุฑู ู
ูููุบูุฏูุง ููููููฐ ููููุฏู ููุทูููฐุจููุงู ุณูุงุจูููุฑู ุฏูููููู ุฏู ฺููุงููููู ุฏูุบู ููุฑููู ุงููุฌูููุฑูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โTo, duk malamin Attaura da ya zama almajirin Mulkin Sama, kamar maigida yake, wanda ya ษebo dukiya sabuwa da tsohuwa daga taskarsa.โ