Matthew 13:54 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana isowa garinsa, sai ya fara koya wa mutane a cikin majamiโ€™arsu, suka kuwa yi mamaki. Suka yi ta tambaya suna cewa, โ€œIna wannan mutum ya sami irin wannan hikima da kuma ayyukan banmamaki haka?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ุบูŽุฑูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽ ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ู…ูŽุฌูŽู…ูุนูู†ู’ุณูุž ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซุงู•ูู†ูŽุง ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุณูŽุงู…ู ุญููƒูู…ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ูŠูู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya zo garinsu, ya koya musu a majami'arsu, har suka yi mamaki, suka ce, โ€œDaga ina mutumin nan ya sami wannan hikima haka, da kuma mu'ujizan nan?