Matthew 14:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yamma ta yi, sai almajiransa suka zo wurinsa suka ce, โWurin nan fa ba kowa, ga shi kuma rana ta kusa fฤษuwa. Ka sallami taron don su shiga ฦauyuka su nemi wa kansu abinci.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููู
ูู ุชูููุ ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุณู ุณูููุซูููฐ ยซููุฑูููููู ฺขูุง ุจูุง ูููุงูููุ ุบูุงุดู ููู
ู ููู
ูู ุชูููุ ููุณููููู
ู ู
ูุชูููููฐููููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุฌูููฐ ฺงููููููู ุณูุณููู ููููููุณู ุนูุจูููุซูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da maraice ya yi, almajiransa suka zo gare shi, suka ce, โWurin nan fa ba kowa, ga shi kuwa, rana ta sunkuya. Sai ka sallami taron, su tafi ฦauyuka su saya wa kansu abinci.โ