Matthew 14:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya umarci mutanen su zazzauna a kan ciyawa. Da ya ษ—auki burodi biyar da kifin biyun nan ya dubi sama, ya yi godiya ya kuma kakkarya burodin. Saโ€™an nan ya ba wa almajiransa, almajiran kuwa suka ba wa mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุซููŠูŽูˆูŽุž ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุบูุฑูŽุงุณูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ ุบูุฏูŽุง ุจููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููŠฺขูู†ู’ ุจููŠูุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุทูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุณูŽู…ูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุบููˆุงู’ุฏููŠูŽ ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุฑูŽุฑู‘ูŽุจูŽ ุบูุฑูŽุงุณูŽุฑู’ ูŠูŽุจูŽุง ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽ ุจูŽุง ุฌูŽู…ูŽุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya umarci taron su zazzauna a ษ—anyar ciyawa. Da ya ษ—auki gurasa biyar ษ—in da kifi biyun, sai ya ษ—aga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura gurasar, ya yi ta ba almajiransa, almajiran kuma suna bai wa jama'a.