Matthew 14:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da almajiran suka gan shi yana takawa a kan tafkin, sai tsoro ya kama su. Suka yi ihu don tsoro suka ce, “Fatalwa ce.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ أَلْمَجِرَنْ سُكَ غَنْ شِ يَنَ تَڢِيَ عَكَنْ تٜىٰكُ، سَيْ سُكَجِڟُواْرُواْ، سُكَثٜىٰ «ڢَتَلْوَ ثٜىٰ!» سُكَيِ إِيهُ سَبُواْدَ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuwa almajiran suka gan shi yana tafiya a kan ruwan, sai suka firgita suka ce, “Fatalwa ce!” Suka yi kururuwa don tsoro.