Matthew 14:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da ya ga haukar iskar, sai ya ji tsoro, ya kuma fara nutsewa, sai ya yi ihu ya ce, “Ubangiji, ka cece ni!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ يَغَ إِسْكَرْ تَيِ ڧَرْڢِے، سَيْ يَجِڟُواْرُواْ يَڢَارَ نُڟٜىٰوَ؞ سَيْ يَيِ إِيهُ، يَثٜىٰ « عُبَنْغِجِ ، كَثٜىٰثٜىٰنِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da ya ga iska ta yi ƙarfi sai ya ji tsoro. Da ya fara nutsewa sai ya yi kururuwa, ya ce, “Ya Ubangiji, ka cece ni!”