Matthew 14:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hiridus ya so yฤƒ kashe Yohanna, amma yana jin tsoron mutane, don sun ษ—auka shi annabi ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู‡ูุฑูุฏูุณู’ ูŠูŽู†ูŽ ุณููˆุงู’ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ูŠูŽุญู’ูŠูŽู‰ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽู†ูŽ ุฌูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุณูู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽ ูŠูŽุญู’ูŠูŽู‰ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake yana son kashe shi, yana jin tsoron jama'a, don sun ษ—auka shi annabi ne.