Matthew 15:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen kuwa suka yi mamaki saโad da suka ga kurame suna magana, shanyayyu suna samun lafiya, guragu suna takawa, makafi kuma suna ganin gari. Sai suka yabi Allah na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ู
ูุงู
ูุงูู ุฏู ุณูููุบู ุจูููฐุจูููููฐ ุณููู ู
ูุบูููุ ู
ูุงุณู ุฏูููโุบู ููู
ู ุบููปููุงููปูููุณู ุณููู ุนูููููุ ุบูุฑูุบู ุณููู ุชฺูขูููุ ู
ฺูููขู ููู
ู ุณููู ุบูููุ ุณููู ุฏููู ุณููู ุทููููููู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har jama'ar suka yi ta al'ajabi da ganin bebaye suna magana, masu dungu sun sami gaษoษinsu, guragu na tafiya, makafi kuma suna gani, duk suka ษaukaka Allah na Isra'ila.