Matthew 15:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Allah ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, kuma duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole a kashe shi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، اللَّهْ يَثٜىٰ، ‹كَغِرْمَمَ بَابَنْكَ دَ مَامَرْكَ،› كُمَ ‹دُكْ وَنْدَ يَذَاغِ بَابَنْسَ كُواْ مَامَرْسَ لَلَّيْ عَكَشٜىٰشِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Allah ya yi umarni ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’ kuma ‘Wanda ya zagi ubansa ko uwa tasa lalle a kashe shi.’