Matthew 15:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Waɗannan mutane da baki kawai suke girmama ni, amma zukatansu suna nesa da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹مُتَنٜىٰنَّنْ ڢَا، دَ بَاكِ كَوَيْ سُكٜىٰ غِرْمَمَنِ، عَمَّا ظُكَاتَنْسُ سُنْيِ نٜىٰسَ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Al'ummar nan a baka kawai suke girmama ni, Amma a zuci nesa suke da ni.