Matthew 16:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan suka gane ba cewa yake musu su yi hankali da yistin da ake amfani da shi a burodi ba ne, sai dai su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da Sadukiyawa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููฐ ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุณููู ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ุจู ููููููฐ ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุณููู ุญููููููู ุฏู ููุณูุชููู ุฏู ุนูููููฐุณูุงูู ุนูุซููููู ุบูุฑูุงุณู ุจูููููฐุ ุนูู
ููุง ูููู ฺููขููู ุณููู ุญููููููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ฺขูุฑูุณูููุงููุง ุฏู ุณูุฏููููููุงููุง ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ne fa suka fahimta cewa, ba ce musu ya yi, su yi hankali da yistin gurasa ba, sai dai su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da ta Sadukiyawa.