Matthew 16:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โMai albarka ne kai Siman ษan Yunana, gama ba mutum ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููู ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ููููฐ ุณููู
ููู ุทููู ูููููุณู! ุบูู
ูุง ุจูู
ูุชูู
ู ููุงู
ู ุฏู ุฌููู ุจูููููฐ ููุจูููููู ู
ููู ูููููููุ ุณูููุฏููู ุนูุจูุงูู ููููุฏู ููููููฐ ุซููููู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa masa ya ce, โKai mai albarka ne, Saminu, ษan Yunusa! Domin ba ษan adam ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin Sama.