Matthew 16:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, “Sa’ad da yamma ta yi, kukan ce, ‘Yanayi zai yi kyau, gama sararin sama ya yi ja,’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَأَمْسَ مُسُ يَثٜىٰ «عِدَنْ يَمَّ تَيِ، كُكَغَ سَمَ تَيِجَ، سَيْكُثٜىٰ، ‹يَوَّ، غَرِ ذَيْ يِݣَوْ غُواْبٜىٰ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya amsa musu ya ce, “In magariba ta yi, kuka ga sama ta yi ja, kukan ce, ‘Aha, gari zai yi sarari.’