Matthew 16:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da safe kuma, ku ce, โYau kam za a yi hadari, gama sararin sama ya yi ja, ya kuma ษata fuska.โ Kun san yadda za ku fassara yanayin sararin sama, amma ba kwa iya fassarar alamun lokuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณฺูขูููฐ ููู
ู ุนูุฏููู ููููุบู ุณูู
ู ุชูููุฌูุ ุชููปูุงุชู ฺขูุณูููุ ุณูููููุซูููฐุ โนูููู ููู
ู ุฐูุงุนููู ุถููู ุณูู
ูุโบ ูููู ุนููู ุบูุงููููฐ ูููููููู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ุนูู
ููุง ุจููู ุนููู ุบูุงููููฐ ุนูููู
ููู ููููููู ุฒูุงู
ูุงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe kuma in kun ga sama ta yi ja, ta kuma gama gari, kukan ce, โYau kam, za a yi hadiri.โ Kuna iya gane yanayin sararin sama, amma ba kwa iya gane alamun zamanin nan.