Matthew 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ina faษa muku, Iliya ya riga ya zo, ba su kuwa gane shi ba, amma suka yi masa duk abin da suka ga dama. Haka ma ฦan Mutum zai sha wahala a hannunsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุงููููููุงุณู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุฐููุงูุ ุจูุณู ูููู ุบูุงููููฐ ุดููุจูุ ุญูุฑู ู
ูุง ุณููููู ู
ูุณู ุงููุจูููุฏู ุณูููุบู ุฏูุงู
ูุ ุญูููููู
ู ุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุดูุง ูููู ุงูููููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ina gaya muku, Iliya ya riga ya zo, ba su kuwa san shi ne ba, har ma suka yi masa abin da suka ga dama. Haka kuma ฦan Mutum zai sha wuya a hannunsu.โ