Matthew 17:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan almajiran suka zo wurin Yesu a ɓoye suka tambaye shi suka ce, “Me ya sa ba mu iya fitar da aljanin ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَلْمَجِرَنْ سُكَذُواْ وُرِنْ عِيسَىٰ أَ لُواْكَثِنْ دَ بَا كُواْوَ تَرٜىٰ دَشِ، سُكَثٜىٰ مَسَ «دُوانْمٜىٰ مُو مُكَ كَاسَ ڢِتَرْدَ أَلْجَنِنْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan almajiran suka zo wurin Yesu a keɓe, suka ce, “Me ya sa mu muka kasa fitar da shi?