Matthew 17:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma don kada mu ษata musu rai, ka je tafki ka jefa ฦugiyarka. Ka ษauki kifin da ka fara kama; ka buษe bakinsa, za ka sami shekel guda. Ka kawo ka ba su, harajina da naka ke nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ู
ูุชูููููฐููููู ุณูุฌู ููููุดูููู
ูุ ููุฌูููฐ ุชูููฐูู ููุฌูููฐฺขู ฺงููุบูููุ ููุจููุทูููฐ ุจูุงูููู ฺูููขูููุฏู ฺููขูุงุฑู ููู
ูุงููุงุ ุฐูุงููุณูุงู
ู ุงููุธูุฑฺูขูุฑู ุฏู ุฐููู ุงููุณูุ ุณููู ููุทููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุทููู ููุจููู ููุฑูุงุฌููููู ุฏู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, don kada mu ba su haushi, ka je teku ka yi fatsa, kifin da ka fara kamawa kuwa shi za ka ษauka. In ka buษe bakinsa za ka sami shekel guda a ciki. To, sai ka ษauki shekel ษin nan ka kai musu, wato, nawa da naka.โ