Matthew 18:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu amsa ya ce, “Ina gaya maka, ba sau bakwai ba, amma sau saba’in da bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مَسَ «بَ سَوْ بَݣَويْبَ، عَمَّا دَيْ بَݣَويْ سَوْ سَبَعِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce masa, “Ba sau bakwai kawai na ce maka ba, sai dai bakwai har saba'in.