Matthew 18:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma da wannan bawa ya fita, sai ya gamu da wani abokin bautarsa wanda yake binsa bashin dinari ษari. Sai ya cafke shi, ya shaฦe shi a wuya yana cewa, โBiya ni abin da nake binka!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ููููููู ุจูุงูููู ุฏูุบู ฺขูุชูุฑูุณูุ ุณููู ููุชูุฑูุฑู ุฏู ูููู ุงููุจููุงููููู ุนูููููููุณู ุฏู ููููููฐุจููู ุจูุงุดููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ููุทููู ููููููุ ููุดฺูงูููฐ ู
ูุณู ูููู ููุซูููฐุ โนููุจูููุงูู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุจูููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wannan bawa, da fitarsa sai ya tarar da wani abokin bautarsa, wanda yake bi dinari ษari bashi. Ya cafi wuyarsa, ya ce, โBiya ni abin da nake binka.โ