Matthew 18:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin fushi, maigidan ya miƙa shi ga ma’aikatan kurkuku su gwada masa azaba, har yă biya dukan bashin da ake binsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ يَجِ هَوْشِ سُواْسَيْ، يَسَا عَبَاشِ وُيَ حَرْ سَيْ يَبِيَ دُكَنْ بَاشِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangijinsa ya yi fushi, ya ba da shi ga masu azabtarwa har yă biya duk bashin da ake binsa.