Matthew 18:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma idonka yana sa ka zunubi, ฦwaฦule shi ka yar. Zai fiye maka ka shiga rai da ido ษaya, da ka shiga jahannama ta wuta da idanunka biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููู
ู ุนูุฏููุงูููู ููููุณูุงูู ูููู ุฐููููุจูุ ุณููู ููุซูุฑูููฐุดู ููููุฑูุ ุฐฺูููขู ู
ููู ููุดูุบู ุฑููู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุง ุฏู ุนูุฏููุงู ุทููู ุฏู ุงูู ุฌูููฐฺขููู ุซููููู ุบูุฏููู ููุชูุฑู ุฏู ุจูุงุชูุชููปู ู
ูุชููู ุฏู ุงููุฏูุงููู ุจูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa idonka yana sa ka laifi, to ฦwaฦule shi ka yar. Zai fiye maka ka shiga rai da ido ษaya, da a jefa ka Gidan Wuta da ido biyu.โ