Matthew 19:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan aka kawo yara ƙanana wurin Yesu don yă ɗibiya musu hannuwansa, yă kuma yi musu addu’a. Amma almajirai suka tsawata wa waɗanda suka kawo su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً عَكَ كَٰوُاْوَ عِيسَىٰ يَارَا ڧَنَانَا دُواْمِنْ يَسَا مُسُ أَلْبَرْكَ، يَكُمَيِ مُسُ أَدُّعَ، عَمَّا أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ ڟَاوَتَا وَ وَطَنْدَ سُكَ كَٰوُاْ يَارَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan aka kawo masa yara ƙanana domin ya ɗora musu hannu, ya yi musu addu'a, amma almajiran suka kwaɓe su.