Matthew 19:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โIn kana so ka zama cikakke, ka je, ka sayar da dukan dukiyarka ka kuma ba matalauta, za ka kuwa sami dukiya a sama. Saโan nan ka zo, ka bi ni.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุนูุฏููู ูููู ุณููุงู ููุฐูู
ู ุซููููููููฐุ ููุฌูููฐ ููุณูููุฑู ุฏู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูุดูุ ููุจูุง ุชูููููุงููุง ููุทูููุ ุฐูุงููุณูุงู
ู ููุงุฏู ุงูู ุณูู
ูุ ุณูุนููู ููุฐููุงู ููุจููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce masa, โIn kana so ka zama kammalalle, sai ka je ka sayar da duk mallakarka, ka bai wa gajiyayyu, ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.โ