Matthew 19:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce musu, โGaskiya nake gaya muku, a lokacin sabunta dukan kome, saโad da ฦan Mutum ya zauna a kan kursiyinsa mai daraja, ku da kuka bi ni, ku ma za ku zauna a kan kursiyoyi goma sha biyu, kuna yi wa kabilu goma sha biyu na Israโila shariโa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุญฺูงฺููงู ุงูููู ุบููู ู
ูููุ ุงูู ุฒูุงู
ูุงูู ู
ููู ุฐูููุงุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุณู ู
ููู ุทูููููููุ ููู ุฏูููููุจููููุ ูููููููฐ ููู
ู ุฐูุงูู ุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑููู ู
ููููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ูููู ู
ููููู ุฐูุฑููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, โHakika, ina gaya muku, a sabon zamani, sa'ad da ฦan Mutum ya zauna a maษaukakin kursiyinsa, ku da kuka bi ni, ku ne kuma za ku zauna a kursiyi goma sha biyu, kuna hukunta kabilan nan goma sha biyu na Isra'ila.