Matthew 19:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma ce, ‘Saboda wannan dalili, namiji zai bar mahaifinsa da mahaifiyarsa yă manne wa matarsa, biyun kuwa su zama jiki guda’?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹دُواْمِنْ حَكَ ڢَا، مُتُمْ ذَيْ بَرْ بَابَنْسَ دَ مَامَرْسَ يَمَنّٜىٰوَ مَاتَرْسَ، سُو بِيُنْ كُمَ سُذَمَ طَيَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, “Don haka fa sai mutum ya bar uwa tasa da ubansa, ya manne wa mata tasa. Haka su biyun nan su zama jiki guda.