Matthew 19:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi tambaya, suka ce, “To, me ya sa Musa ya umarta cewa mutum yă ba wa matarsa takardar saki, yă kuma kore ta?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «تُواْ، دُوانْمٜىٰ أَنَّبِے مُوسَٰى يَيِ دُواْكَا عَبَادَ تَكَرْدَرْ كَشٜىٰ عَوْرٜىٰ، عَكُمَ سَكِ مَاتَرْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce masa, “To, don me Musa ya yi umarni a ba da takardar kisan aure, a kuma saki matar?”