Matthew 19:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina faษa muku cewa duk wanda ya saki matarsa, sai dai a kan rashin aminci a cikin aure, ya kuwa auri wata, ya yi zina ke nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููู
ู ุบููู ู
ูููุ ุฏููู ููููุฏู ููุณููู ู
ูุงุชูุฑูุณูุ ุนูุฏููู ุฏููู ุจู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุณูุงู
ูููฐุชู ุฏู ูููู ุธูููุจูุ ููููู
ู ุนูููุฑู ููุชูุ ูููู ุธูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuma gaya muku, kowa ya saki mata tasa, in ba a kan laifin zina ba, ya kuma auri wata, ya yi zina ke nan. Wanda ma ya auri sakakkiya, ya yi zina.โ