Matthew 2:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโAmma ke Betlehem, a cikin ฦasar Yahuda, ba ke ce mafi ฦanฦanta a cikin masu mulki a Yahuda ba, gama daga cikinki mai mulki zai zo, wanda zai zama makiyayin mutanena Israโila.โ โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนููููฐ ู
ูุง ุจูููุชูููุญูู
ู ุชููููููููู ูููููุฏูุ ููููฐ ุจู ฺงูุฑูู
ู ุจูุซูููฐ ุนูุซููููู ู
ูุงุณู ู
ููููู ูููููุฏูุ ุบูู
ูุง ุฏูุบู ุซููููููู ูููู ู
ููู ู
ููููู ุฐฺูููขูุชููุงูุ ููููุฏู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ูููููุงูููู ุฌูู
ูุนูุชู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKe ma Baitalami, ta kasar Yahuza, Ko kusa ba ke ce mafi ฦanฦanta a cikin manyan garuruwan Yahuza ba, Domin daga cikinki za a haifi wani mai mulki, Wanda zai zama makiyayin jama'ata, Isra'ila.โ โ