Matthew 2:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya aike su Betlehem ya ce, “Ku je ku binciko a hankali game da yaron nan. Da kun same shi, sai ku kawo mini labari nan da nan, domin ni ma in je in yi masa sujada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعَيْكٜىٰسُ ذُوَا بَيْتَلَحْمِ يَثٜىٰ، «كُجٜىٰ كُبِنْثِكَ مِنِ غَمٜىٰدَ طَنْ يَرُواْنَّنْ أَ حَنْكَلِ؞ عِدَنْ كُنْ سَامٜىٰشِ، سَيْ كُذُواْ كُڢَطَا مِنِ دُواْمِنْ نِے مَا إِنْجٜىٰ إِنْيِ مَسَ سُجَّدَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya aike su Baitalami, ya ce, “Ku je ku binciko mini ɗan yaron nan sosai. In kun same shi, ku kawo mini labari, don ni ma in je in yi masa sujada.”